Rediyo Hausa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku.
Aciki zaku samu wadannan tasoshi:
Gidan rediyon bibisi landan – landan take kira
Gidan rediyon doci wele wato DW dake birnin Jamus
Rediyon Faransa
NigeriaINFO 95.1 ABUJA
Hausa Radio Net
Sashen Hausa Muryar Amurka
Asha saurare lafiya. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata çauraro biyar kuma ku aidata zuwa ga sauran Hausawa.
Asha labaran Dunia lafiya.
Sanarwa: Manhajja sai da internet me karfi take aiki.